Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Marigayiya Sheikh Albani Zaria, Abdulhalim ya bayyana yana Zhaghin wanda yake zargi da cin amanar mahaifinsa

Bidiyon ya bayyana na dan marigayi malamin Addinin Islama, Sheikh Albani Zaria me suna Abdulhalim.

An ganshi yana raddi ta hanyar Zhaghi ga wasu da yake zargi da cin amanar mahaifinsa.

Yace sun yi shiru na tsawon shekaru 10 amma yanzu zasu fito su fuskanci wadannan mutane.

Karanta Wannan  Taron Barayine a cikin gwamnatin Najeriya ta yanzu dan haka kada kuyi tsammanin su kawo muku gyara>>Inji Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *