Tuesday, July 21
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan kasar Argentina sun tayar da Tarzoma suna cewa basu yadda da nasarar Spain ta daukar Kofin World Cup ba

Rahotanni daga birnin Bueno Aires na kasar Argentina ya bayyana cewa, mutanen kasar sun tayar da tashin hankali bayan nasarar Spain akan ‘yan kwallon kasarsu.

Spain ta dauki kofin Duniya bayan cin Argentina da kwallo daya me ban haushi.

A Bidiyon dake yawo a kafafen sadarwa, an ga ‘yan kasar Argentina nata jifar ‘yansanda duwatsu.

Yayin da su kuma ‘yansandan ke ta watsawa masu zanga-zangar hayaki me sa hawaye da kuma ruwan zafi.

@thenationalnews

Angry Argentina fans have clashed with police in Buenos Aires after their team’s 1-0 loss to Spain in the World Cup final.

♬ original sound – The National News – The National News
Karanta Wannan  Da Yardar Allah Shekarar 2025 Za Ta Kasance Shekarar Cika Alkawura Da Burikanmu, Sakon Shugaba Tinubu Ga 'Yan Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *