Friday, November 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya ga Katoton Kifi(Whale) a wani ruwa yake mamakin dama akwai irin wadannan kifayen a Najeriya?

Wannan wani dan Najeriya ne da ya ga katoton Kifi(Whale) a wani ruwa yake ta mamaki.

Yace bai sani ba dama ashe akwai irin wannan katon Kifin a Najeriya?

Karanta Wannan  Allah Sarki: Bidiyon yaken Karfin Hali da Malam Bashir Haruna ke yi ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *