Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon: An kama wata matar aure data je sata aka dora mata kayan data sata ana zagaya gari da ita

Wannan wata matar aure ce da ake zargi da sata inda aka ga an dora mata abinda ake zargin ta sato akai ana yawo da ita a gari.

Bidiyon ya dauki hankula inda ake ta muhawara akai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gafarar Allah da Rahamarsa ba wasa bane: Sai ka aikata zunubi yace a rubuta maka lada, ko ka aikata zunubu ya mantar da mala'ikun ba zasu rubuta ba>>Sheikh Maqari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *