Thursday, April 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Dandazon mutanen da suka fita tarbar Abubakar Malami a ziyararsa ta farko jihar Kebbi tun bayan da EFCC suka sakeshi

Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya kai ziyara jiharsa ta Kebbi a karin farko tun bayan da EFCC suka sakeshi.

Malami ya samu tarba me kyau inda dubban mutane suka fito suka tarbeshi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Tsohon Minista, Hadi Sirik ya sha da kyar a hannun matasa a Garin Dutsi jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *