Wata mata me shekaru 56 ta haihu bayan kwashe shekaru 26 tana neman Haihuwa.
Diyar matar ce ta bayyana haka inda tace mahaifiyarsu ta dade tana neman kara haihuwa amma bata samu ba sai da ta kai shekaru 56.