Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Saleem Goje ya karawa wani me tallar Kwakwa da Dabino jarin Naira Dubu 100

Saleem Goje ya karawa wani me tallar Kwakwa da Dabino Jarin Naira 100,000.

An ga inda ya ke karfafa mada gwiwa yace yana mai fatan wataran yafi haka.

Saleem ya wallafa wannan Bidiyon ne a shafinsa na sada zumunta.

@saleemgoje

Matasa dan Allah mu tashi mu nemi na kanmu din mu taimaka ma iyaye.

♬ original sound – saleemgoje
Karanta Wannan  "Ba na yin TikTok" — Natasha ta karyata bidiyon da aka nuna ta na rawar waƙar Rarara ta ‘Omo Ologo’

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *