Wednesday, March 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Mutuniyar Soja Boy sanye da Hijabi tana karatun Qur’ani ya dauki hanka

Ganin Mutuniyar Soja Boy da suke waka tare me shafin Home of Luxury sanye da Hijabi tana karatun Qur’ani a watan Ramadana abin ya dauki hankula.

A baya dai an saba ganinta sanye da kaya masu nuna Qirjinta, wanda ganinta a wannan yanayi yasa mutane ke mamaki.

Wasu sun rika fadar Lallai an daure shedanu inda wasu kuma suka rika fadar Allah yasa ta dore akan hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Katafaren gidan da Ali Jita ya ginawa mahaifiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *