An ga wani Bidiyon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na ta yawo a kafafen sada zumunta inda Gwamnan ke fada game da wani Bututun ruwan Fanfo da ya lalace.
Bidiyon dai ya jawo cece-kuce inda akaita bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.