Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan Kaduna ya baiwa malaman Addinin Islama da suka taimaka masa yaci zabe kyautar Tsabar Naira Miliyan 10

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya baiwa Malaman Addinin Musulunci da suka taimaka masa yaci zabe a 2023 tsabar Naira Miliyan 10.

Sannan yace a rabawa musu shinkafa kowannensu.

Kwamishinan kananan Hukumomi na jihar, Sadiq Mamman Legas ne ya bayyana haka yayin da yake mika kyautar kudin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da Hotuna: Yanda 'yan tà'adda suka kai hari sansanin sojoji a jihar Yobe, sun kàshè sojoji 4 da kona motocin yakin sojojin, daga farkon shekara zuwa Yanzu, Rahotanni sun bayyana cewa sun tashi sansanin sojoji sama da 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *