Sunday, March 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Kin taba gaya min, Rarara ba dan Allah ya baki mota ba, saboda yana biyan bukatarsa dakene>>Babiana ta gayawa Sadiya Haruna

A ci gaba da fadan da ake yi tsakanin Sadiya Haruna da Babiana da Hafsat baby.

Babiana ta fitar da sabuwar magana wadda Tace Sadiya Haruna ta taba gaya mata.

Tace kuma ta yi recording maganar.

Babiana tace Sadiya Haruna ta taba gaya mata cewa, Sun yi soyayya da Rarara kuma ba dan Allah ya bata motar da ya bata ba, ya bata ne dan yana biyan bukatarsa da ita.

Shahararren me fadakarwa a Tiktok, Dr. Hussain Kano yayi Allah wadai da hakan.

Karanta Wannan  Lauyoyin Jihar Zamfara Sun Goyi Bayan Gayyatar Gwamna Dauda A Gaban Majalisa Kan Ŕikicin Majalisar Ďokoki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *