Thursday, April 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Kiristocin Najeriya sun fito sun jinjinawa shugaba Trump saboda kawo sojojin kasar Amurka Najeriya

Wasu Kiristoci sun fito sun jinjinawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump saboda kawo sojojin qasarsa Najeriya.

Rahotanni sun bayyana cewa, wasu kwararrun sojojin Amurka sun shigo Najeriya.

Sojojin dai ba masu yawa bane kuma ba’a bayyana ko wace jihace za’a kaisu ba.

Karanta Wannan  Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kaiwa tsohon kwamishinansa, Bashir Sa'idu dake daure a gidan yari kan zargin satar sama da Naira Biliyan 3 ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *