Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Malamin Ummulkhairi, Malar Makarantar da akawa kazafin satar yara a Maraban Jos, Ya canja baki a yanzu yace bai ga DPO ya mikawa mutane dalibar tasa ba

An zargi Malamin Ummulkhairi, Malamar Makaranta a Maraban Jos da akawa kazafin satar yara da canja baki.

A baya yace ya ga DPO ya mikawa mutane UmmilKhairi

Amma a yanzu da aka mayar masa mashin dinsa yace bai ga DPO ba.

Karanta Wannan  Kungiyar dake saka ido kan makamin kare dangi ta Duniya tace kasar Ìràn ta munafurceta ta hanyar kin bayyana mata shirin da take na mallakar makamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *