
Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi ta baiwa Malamin da yace Abokiyar aikinta, Momi Gombe da kudin fasinkaci ta gina masallaci kwana biyu ya fito ya janye maganarsa ko su dauki mataki akansa.
Ta wallafa hakane a shafinta na Tiktok inda ta yi tambayar cewa shin menene hukuncin yiwa mutum kazafi?
