Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon matakin da ‘yan Kasuwar Onitsha suka dauka bayan da Gwamnan jihar ya kulle kasuwar saboda suna kin fitowa kasuwa ranar Litinin

A jiyane da muka kawo muku Rahoton cewa, Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya kulle kasuwar Onitsha na tsawon sati daya.

Dalili shine ‘yan kasuwar na biyewa tshageran dake hanasu bude shaguna ranar Litinin.

A martanin ‘yan kasuwar, sun je gadar Onitsha inda suka ajiye motocinsu suka hana shiga da fita garin dan nuna fushinsu da matakin da gwamnan ya dauka.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Wutar Lantarkin Najeriya ta samu Tangarda inda hakan ya jefa kasar cikin Duhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *