Wannan wani matashine da yayi tataki daga Legas zuwa Kani a kasa dan ya ga Sarkin Waka Naziru.
Ya dai isa Kano inda jama’a suka tarbeshi.
Wannan dai abune me hadari da mutane kan jefa rayuwarsu ciki dan kawai su birge mutane.