Monday, September 21
Shadow

Gyaran Matatun man Najeriya ya zamar mana Alakakai, Akwai yiyuwar mu sayar dasu>>Gwamnatin Tarayya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shugaban kamfanin man Fetur na kasa, NNPCL, Bayo Ojulari ya bayyana cewa, Gyaran matatun man fetur din Najeriya ya zama alakakai.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yace suna duba yiyuwar sayar da matatun man fetur din.

Yace an kashe makudan kudade wajan gyaran matatun man wanda an dade ana yi duk da sun samu ci gaba amma an fuskanci kalubale.

Karanta Wannan  Kalli Cikakken Bidiyon da ya nuna yanda aka dakko gawar Aminu Dantata daga inda aka mai Sallah a Masallacin Mazon Allah(SAW) har zuwa kabarinsa inda aka binneshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *