Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wani me aski dake amfani da gashin mutane wajan sihiri

Wannan wani me Aski ne da aka kama ake zargi da amfani da Gashin mutane wajan aikata Sihiri.

Bidiyon yanda aka kamashi ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

An kamashi ne a Umahia dake jihar Abia

Karanta Wannan  Hotuna: Dansandan Najeriya me mukamin ASP ya kkashe kansa a jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *