Thursday, April 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Motar Alfarma da aka ga mawakin Najeriya Asake a ciki a kasar Saudiyya inda yake aikin Umrah ta dauki hankula

An hangi mawakin Najeriya, Asake a cikin wata motar Alfarma a kasar Saudiyya inda yake Aikin Umrah

Da yawa sun bayyana cewa a ko ina babba, babba ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron mawakin Kudu, Naira Marley ke Karanta Alqunut

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *