Thursday, August 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Mutane na ta mamakin yanda ake yiwa Cristiano Ronaldo Binciken kwakwaf a kasar Amurka

Wani Bidiyo ya karade kafafen sada zumunta inda aka ga anawa Tauraron dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo binciken kwakwaf.

Da yawa sun bayyana mamakinsu inda suke cewa, shaharar Cristiano Ronaldo bai kamata ace an masa haka ba.

Shima dai Ronaldon da yaga abin yayi yawa yace musu ko ya cire hadda gilashinsa ne? Sai aka ce masa a’a.

Karanta Wannan  An kama tsaffin shuwagabannin kamfanin man Fetur na kasa da aka sauke satin da ya gabata bisa zargin sun sace kudaden da aka ware dan gyaran matatun man Najeriya, An gano Naira Biliyan 80 a Asusun daya daga cikinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *