Friday, April 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan ba zan kai shekaru 50 ba za’a yi tashin qiyama>>Inji Alhaji Anisee

Tauraron dan Darika, Alhaji Anisee ya bayyana cewa, yasan ba zai kai shekaru 50 ba za’a yi tashin qiyama.

Yace dan haka yana kiran mutane su koma ga Allah su gyara tsakaninsu da Allah.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dubban mutanen da suka fito Sallar Idi a kasar India

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *