Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan Kaina shiyasa na daina daukar Mace a matsayin sakatariya>>Inji Fasto Adeboye

Malamin Kirista Pastor Adeboye ya bayyana cewa, ya daina daukar mace a matsayin sakatariya.

Yace dalili kuwa shine lokacin kamin ya samu shiriya, yasan wanene shi.

Yace wani lokacin yakan kai har karfe 3 na dare yana aiki, kaga kuwa idan ya dauki sakatariya mace akwai matsala.

Karanta Wannan  Gwamna Abba Kabir Na Jihar Kano Ya Gwangwaje Manyan Mawakan Kwankwasiyya, Abubakar Sani Da Nazifi Asnanic Da Motoci Kirar Honda Anaconda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *