Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon Penalty din da Mbappe ya barar

A wasan da suke kan bugawa da Faransa da Morocco na gasar World Cup, Faransa ta samu Penalty watau bugun daga kai sai gola.

Kylian Mbappe ne ya buga musu amma ya barar.

Ga muguntar da akawa Mbappe ya samu Penalty a kasa.

https://twitter.com/i/status/2075318881502081416
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tun shekarar farko ta Mulki Abba suka fara samun matsala da Kwankwaso>>Inji Sanat Rufai Hanga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *