
Rahotanni a kafafen sada zumunta na ta yawo cewa, Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin Ya saki matarsa, Sadiya Haruna a kasar Saudiyya.
Gfresh dai da Sadiya sun je Saudiyya Aikin Umrah inda rahotanni a kafafen sada zumunta ke cewa Sadiyar ta kamashi yana wayane da tsohuwar matarsa, Maryam Nicki Minaj, Abinda ya hadasu fada kenan har ya saketa.
Zuwa yanzu dai basu tabbatar da wannan magana ba.