Friday, December 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Rhunghumar da G-Fresh yawa wata kanwarsa a gaban matarsa ta jawo cece-kuce

Bidiyon yanda Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya rungumi wata kawarsa a gaban matarsa ya dauki hankula.

Abinda ya kara daukar hankalin mutane shine yanda aka ga alamar kamar matar bata damu ba.

Hakan ya jawo zazzafar muhawara.

Karanta Wannan  Kiristancin Arewa, Maguzawa, da sauran mutanen Arewa ta tsakiya sunce basa tare da sauran mutanen Arewa dake cewa basa son Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *