Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta dauki Hankula saboda wata rawa da ta yi da shigar da ta yi a wani wajan taro data halarta.
Bidiyon lamarin ya sa mutane na salati wasu na fadin Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un, wasu kuma sun mata Addu’ar shiriya.