Wata sabuwar waka da Naziru Sarkin Waka yayi i da aka ga ‘yan Rawarsa sanye da kayan ‘yansanda ta jawo cece-kuce.
Wasu dai na ganin cewa hakan rashin ganin girman ‘yansanda ne inda wasu kuma ke cewa ba komai bane.
Danna nan dan kallon Bidiyon wakar