Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Dahiru Usman Bauchi Dujal ne, Tun da na taso ban taba ganin yana yada Alheri ba>>Inji Sheikh Junaidu Bello

Malamin Addinin Islama, Sheikh Junaidu Bello ya bayyana cewa, Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi Dujal ne, yayi ikirarin bai taba ganin ya yada alheri ba.

Yace lokacin suna yara yana basu sha’awa amma da suka girma suna yi ilimi sai suka gane ba Alheri yake yadawa ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Gwamnan Jihar Edo ya shiga cikin Kwalbati yana duba aiki da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *