Tauraron fina-finan Hausa, Gfresh Al-amin ya yi sanadiyyar musuluntar wata Kirista wadda yace cikin mutanensa ne wadda ya dade yana janta a jiki.
An ganta tana karbar Kalmar Shahada a Masallaci.
Gfresh ya kuma ce za’a daura mata aure ta samu miji.