
Matashin Mawakin Arewa, Bilal Villa ya wallafa wani Bidiyo inda aka ganshi sanye da gajeren Wando.
A Bidiyon an ga yana saka kaya da daya-daya har ya kammala saka kayan gaba daya.
Lamarin ya dauki hankula sosai inda musamman mata suka rikawa Al’aurarsa ba’a.
Wata tace ta ganta kamar ta yara wata kuma tace ta ganta kamar Charbin malam da sauransu.


