Wannan wani bafulatani ne da ya bayyana cewa, yayi ridda ya koma kirista bayan da yayi Bincike akan Baibul kuma ya fahimceshi.
Yace sunansa Musa Bello kuma ya fito ne daga jihar Kaduna.