Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: “Update din Tauraruwar Tiktok, Maris Borno ya bayyana”

Anata yamadidi cewa, Update din Tauraruwar Tiktok, Maris Borno ya bayyana.

Saidai a martanin ta, ta fitar da Bidiyon da kananan kaya ko rigar nono babu inda tace karyane ba ita bace.

Tace dai babu wanda ke da update dinta inda ta nuna wasu tabbai a jikinta wanda take cewa hakan ya nuna Bidiyon da aka fitar ba ita bace.

Ta yi zargin cewa, Bidiyon da aka fitar na AI ne.

https://www.tiktok.com/@maryamos627/video/7649505255998229780?_r=1&_t=ZS-97A1ML6rzX7
Karanta Wannan  Shuwagabannin tsaron Najeriya na shan suka bayan kìsàn mutane 250 a cikin makonni 2, ana zargin sun gaza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *