Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Burna Boy da Shakira suka Rungume juna bayan kammala waka a wajan buge gasar World Cup

An hangi Mawakin Najeriya, Burna Boy da Shakira sun rungumi juna bayan da suka kammala waka a wajan bikin bude gasar World Cup.

Lamarin ya kayatar da masoyansu sosai.

@industryeyes

Burnaboy and shakira hugging backstage after their successful opening performance for the 2026 FIFA World Cup 🥰🥰

♬ My Girl – Easyyflow
Karanta Wannan  Fadar shugaban kasa zata saka Solar saboda tsadar kudin Wutar Lantarki da rashin tabbas na wutar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *