Monday, October 12
Shadow

Sabbin Hotunan Tsyràìchy na Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida sun dauki hankula sosai

Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ta dauki hankula bayan wallafa wasu hotuna a shafinta wanda mutane da yawa suka ce basu dace ba.

A hotunan da aka ga ta saka kaya da wando wanda ya matseta sosai ana ganin kusan komai na surar jikinta.

Duk da wasu masoyanta sun yaba amma da yawa sun yi Allah wadai da wadannan hotunan.

Karanta Wannan  Kalli Karin Hotuna da Bidiyo na abinda tshageran Dhaji sukawa sojojin Najeriya da suka je ceto daliban jihar Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *