Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi Wanda suka Kawo Davido Kano basu Birgeni ba, da dai Limamin Harami suka kawo da shine zasu Burge>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ta bayyana cewa, wadanda suka kawo mawakin Kudu, Davido dan bikin Birthday na ‘ya’yansu a Kano basu Burgeba.

Tace asalima sai Alhakine suka dauka dan Allah yayi fushi dasu.

Ta kara da cewa, da limamin makka suka kawo da shine zasu burge mutane.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Wannan Bahaushen ya fito yana kira ga Hausawa su tashi su kwace sarauta da Mulki daga hannun Fulani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *