Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani dan Najeriya da yaje kasar China ya nuna Bidiyon wani bangare na kasar inda yace ba ko inane a China ke da kyau ba

Wani dan Najeriya da ya je kasar China, ya nuna wani bangare na kasar da ya dauki hankulan mutane.

An ga wajan bashi da banbanci da Najeriya.

Yace ba ko inane ke da kyau a kasar China ba dan wasu dakunan ma idan ka kama, babu Tayil.

Karanta Wannan  Labari Me Dadi: Gwamnatin Tinubu zata gina Titin Jirgin kasa irin na kasashen Turai da zai rika yawo a cikin gari a Kano dan rage cinkoso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *