Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan fastuwar ta dauki hankula sosai, musamman yanda aka ga maza a sahun gaba a cocinta

Wannan wata Fastuwa ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganta da shigar da ta matse mata jiki ta fito da surarta.

An kuma ga maza a sahun gaba a cocinta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon irin murnar da Mahaifiyar dan Najeriya Jamaldeen Jimoh-Aloba ta yi bayan ganinsa ya bugawa kungiyar Aston Villa wasa a karin farko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *