Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu matasa sun kwaikwayi hirar da Madina Maishanu ta yi da Kwankwaso

Wasu matasa sun kwaikwayi hirar da ma’aikaciyar BBCHausa Madina Maishanu ta yi da Kwankwaso cikin barkwanci.

Bidiyon nasu ya dauki hankula sosai.

Inda ita kanta, Madina Maishanu sai da ta yi martani da cewa, ‘yan Najeriyaba dama,

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Mijin Hussaina Seaman Abbas yayi Jawabi yace babu abin da ya faru a tsakaninsa da matarsa Hussaina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *