Thursday, November 5
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata, 8 ga watan Satumba na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,321.68 akan kowace dala.

Farashin a kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, da Fatakwal farashin ya kamane akan Naira 1,395 zuwa Naira 1,405, ya danganta saye ne ko sayarwa mutum zai yi

Karanta Wannan  'Yan Najeriya sai kun yi Hakuri gaskiya nasan ba zaku ji dadin matakin da zan dauka ba amma ya zama dole>>Inji Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *