Fasto Adeboye ya bayyana cewa ya taba zuwa kasar waje zai shiga dakinshi wata mata ta bishi.
Ta daga jikinta duk tabo a jikin nata.
Sai ta nemi ya mata addu’a.
Yace yana mata addu’a duk tabon jikin nata ya bace.