Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Kwankwasiyya sun yi tattaki zuwa gidan Kwankwaso dan nuna soyayya a gareshi

Wannan Bidiyon ‘yan Kwankwasiyya ne yayin da suka yi tattaki zuwa gidan Kwankwaso a Kano dan nuna soyayya a gareshi.

Hakan na zuwane yayin da Abba Kabir Yusuf ke shirin komawa jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Tsohuwar Ajiya, Ji Amsar da marigayi Aminu Dantata ya bayar da aka nemi ya tsaya takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *