Wednesday, March 19
Shadow

Kalli hotunan yanda ake ginin tashar jirgin kasa ta zamani a Kano

Hotunan tashar jirgin kasa ta zamani da ake ginawa a Kano sun dauki hankula.

Tsohon Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ne ya fara aikin gina tashar wadda titin jirgin zai tafi har cikin kasar Nijar dan saukaka tafiye-tafiye da kasuwanci.

Bayan kammala aikin ginin tashar ana sa ran zata taimaka matuka wajan samar da ayyukan yi.

Karanta Wannan  Mai magana da yawun tsofaffin shugabannin Nijeriya Olusegun Obasanjo da Goodluck Jonathan, Dr. Doyin Okupe ya mutu yana da shekaru 72 a duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *