Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama Tshàgyèràn Dhàjì yayin da yaje karbar Kudin Fansa

Wannan wani Tshàgyèràn Dhàjì ne da jama’ar gari suka kama yayin da ya je karbar kufin fansa.

An dai ga yanda aka kamashi tare da masu taimaka masa aka tarasu a waje daya.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya baiwa kowacce daga cikin 'yan matan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Falcons Naira Miliyan dari da hamsin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *