
Tauraron fina-finan Hausa, Garzali Miko ya bayyana cewa malamai dake zaginsu cewa basu da sana’a.
Yace suma malaman basu da sana’a.
Yace idan sun je wajan ‘yan siyasa neman kudi, suna haduwa da malaman kuma an ma fi baiwa malaman kudi da yawa fiye dasu.