Tuesday, November 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake ci gaba da shirye-shiryen zuwan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Jihar Jigawa a yau

Ana ci gaba da shirye-shiryen zuwan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu jihar Jigawa a yau, Talata.

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je jihar Jigawa a yau inda zai yi neman yakin neman zabensa.

Wannan ne karin farko tunda ya zama shugaban kasa da zai je jihar ta Jigawa.

Hannatu Musa Musawa, Ministar Al’adu tace ta je rangadi wajan da ake shirin zuwan na shugaban kasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani M" a wajan Taro ta kalli Fuskar dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yace masa babansa Tinubu shine shugaban kasa mafi Muni a Tarihin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *