Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Shagon Wani Inyamuri a kasar China da ya dauki hankula

Ganin Shagon wani Inyamuri a kasar China ya dauki hankula a kafafen sadarwa.

Wata Inyamura da ta je kasar Chinan ce ta ga shagon ta kuma masa Bidiyo take bayyana cewa tana Alfahari da ‘yan uwanta Inyamurai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Malami ya bayyana abin mamakin da ya gani a ajin da ya je koyar da dalibai a jami'ar Federal University Kashere, Jihar Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *