Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka tare wata babbar hanya a Kano dan yin Bikin Saukar daliban Islamiya ya jawo cece-kuce

Wannan wata babbar hanya ce da aka tare a Kano dan yin Bikin Saukar wasu ‘yan Islamiya da ya jawo cece-kuce.

Daya daga cikin masu motoci dake bin hanyar ne ya koka.

https://twitter.com/hb_textile/status/1995861762504360208?t=nSmal0Vm5g46c_MFrni4bA&s=19
Karanta Wannan  Wani ya samo yadin da Wike yaje dashi wajan soja AM. Yerima yana sayarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *