A yau, 15 ga watan Janairu ne ake bikin tunawa da ‘yan mazan jiya, Sojoji da suka rigamu gidan gaskiya.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya halarci wajan bikin a Abuja inda ya ajiye fulawar girmamawa a wajan bikin.