Wani dan jihar Abia ya dauki hankula bayan da aka ganshi ya baiwa Gwamnan jiharsu, Alex Otti kyautar kudi dan ya zuba mai a motarsa.
Mutumin yace yayiwa Gwamnan kyautarne saboda irin ayyukan alherin da yakewa al’ummar jiharsa.