Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Direbobin Dangote sun fara martani ga maau taresu suna cewa wai motocinsu ne

Direbobin Dangote sun fara mayar da martani ga masu taresu suna cewa sun zuba jari a kamfanin Dangote.

Daya daga cikin direbobin yace an tare wani direba an ce ya fita daga cikin motar wai an canjashi a matsayin Direba.

Direban yace ba zai lamunci haka ba.

Karanta Wannan  Daga Kano An gama Sarauta: Kalli Bidiyon yanda sarkin Kano ya je wucewa ta wani Kauye, Masu sarautar Gargajiya suka fito suna gaisheshi yayin da yake zaune a cikin mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *